Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Gaya
Appearance
Karamar Hukumar Gaya Dake a Jahar Kano tana da Mazaɓu guda goma (10) da take jagoranta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Balan
- Gamarya
- Gamoji
- Gaya arewa
- Gaya kudu[2]
- Kademi
- Kazurawa
- Maimakawa
- Shagogo
- Wudilawa.