Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Gwale
Appearance
Karamar Hukumar Gwale Ta jahar kano tana da mazabu guda goma (10) da suke a karkashien ta.
Ga jerin sunayen su kamar haka.[1]
- Dandago,
- Diso,
- Dorayi,
- Galadanchi,
- Goron dutse,
- Gwale,
- Gyaranya,[2]
- Kabuga,
- Mandawari,
- Sani mai magge.