Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Kaita
Appearance
Karamar Hukumar Kaita ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma (10) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Abdallawa
- Baawa
- Dankaba
- Dankama
- Gafiya
- Girka
- Kaita
- Matsai
- Yandaki
- Yanhoho