Jump to content

Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Musawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Karamar Hukumar Musawa ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.

Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]

  1. Dangani
  2. Danjanku/karachi
  3. Garu
  4. Gingin
  5. Jikamshi
  6. Kira
  7. Kurkujan 'a'
  8. Kurkujan 'b'
  9. Musawa
  10. Tuge
  11. Yaradau/tabanni

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Katsina&lga=Musawa