Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Rimi
Appearance
Karamar Hukumar Rimi (Nijeriya) ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma (10) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Abukur
- Fardami
- Kaɗanɗani
- Majengobir
- Makurda
- Masabo/kurabau
- Remawa/iyatawa
- Rimi
- Sabon garin/alarain
- Tsagero