Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Daura
Appearance
(an turo daga Jerin Sunayen Mazaɓun Ƙaramar Hukumar Daura)
Karamar Hukumar Daura ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Kusugu
- Madobi a
- Madobi b
- Mazoji a
- Mazoji b
- Sabon gari
- Sarkin yara a
- Sarkin yara b
- Tudun wada
- Ubandawaki a
- Unbadawaki b