Jump to content

Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Faskari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Karamar Hukumar Faskari ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma (10) a karkashinta.

Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]

  1. Daudawa
  2. Faskari
  3. Maigora
  4. Mairuwa
  5. Ruwan godiya
  6. Sabonlayi/galadima
  7. Sheme
  8. Tafoki
  9. Yankara
  10. Yarmalamai

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]