Jump to content

Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Funtua

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Karamar Hukumar Funtua ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.

Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]

  1. Dandutse
  2. Dukke
  3. Goya
  4. Mai gamji
  5. Makera
  6. Maska
  7. Sabon gari
  8. Tudun iya
  9. Unguwar ibrahim
  10. Unguwar musa
  11. Unguwar rabiu

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]