Funtua

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgFuntua

Wuri
 11°32′N 7°19′E / 11.53°N 7.32°E / 11.53; 7.32
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJihar Katsina
Yawan mutane
Faɗi 75,029
• Yawan mutane 167.48 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 448 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Funtua

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

Garin Funtua dai gari ne cikin manyan garuruwa masu girma da mahimmanci a jihar Katsina, daya samo asali a tun shekaru masu yawa. Masana da dama da kuma dattawa na bayyana mabanbantan sunan akan asalin samuwar sunna Funtua, inda wasu ke cewa sunan ya samo asali ne ga wani mutumin daya zauna yankin ana kiran shi da Funtu. Wasu kuma na cewa funtua ta samo asali ne daga wani kogi da ake kiran shi da Karaɗuwa.

Girman Funtua[gyara sashe | Gyara masomin]

Funtua dai yanki ne dake da wakilcin kananan hukumomi sha ɗaya a yankin, kuma funtua ta zama wata hanyar da zaka shiga jihohin Lagos, Niger, Kano, Kaduna, da zai sauran su.

Manyan Mutane[gyara sashe | Gyara masomin]

Funtua tana da shahararrun mutane da sukayi suna a duniya kamar su. Dr. Mamman Shata Sama'ila Isa Funtua Abdullahi Garba Aminci da dai sauran su.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Malam Sagir Lawal Funtua ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Katsina, Nijeriya. Jam’iyyar NEPU (Northern Elements Progressive Union) ta kasance mai ƙarfi a wajen manya da ƙanana cikin manyan birane da ƙauyuka. Sannan mafiya ma’abota ƙungiyar sune zama ne a wajaje irinsu Funtuwa, jos, Gusau, Kano da kuma Zaria.[1]

Bibilyo[gyara sashe | Gyara masomin]

  • A.M.Yakubu. Emirs and politicians reform, reaction and recrimination in northern nigeria 1950-1966

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. A.M.Yakubu p.106