Jerome Nouhouaï
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1973 (52/53 shekaru) |
| ƙasa | Benin |
| Karatu | |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | Marubuci |
Jerome Nouhouaï Marubuci ne na ƙasar Benin. An haife shi a Abomey a shekarar 1973. Ya yi karatu a Jamus kuma a halin yanzu yana aiki a Cotonou. Yana daga cikin aikin ilimi na Caravane du livre a Afirka.
Nouhouaï ya rubuta litattafai guda biyu: Le piment des plus beaux jours (Le Serpent à Plumes, 2010) da La mort du lendemain (Presence Africaine, 2010).[1][2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Profile 1
- ↑ "Profile 2". Archived from the original on 2017-11-19. Retrieved 2024-03-09.