Jihadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jihadi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na addini

" Jihad, Jihadi ko Jihadism " (har ila yau "gungiyar jihadi ",wasu kalmomi ne da kasashen yamma ke amfani da su domin su baiyana wasu mutane da suka ce suna da hadari ga mutanen Yamma da manufofin Turawa.

Kalmar "jihadi" ta fara bayyana a kafofin yada labarai na Kudancin Asiya; 'Yan jaridar Yammacin Turai sun karbe shi ne bayan harin 11 ga Satumba na 2001.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]