Joachim Nshimirimana
Joachim Nshimirimana | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Burundi, 13 ga Janairu, 1973 (51 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Burundi | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | marathon runner (en) da Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 53 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 168 cm |
Joachim Nshimirimana (an haife shi a watan Janairu 13, 1973) ɗan wasan Burundi ne wanda ya ƙware a tseren gudun fanfalaki da kuma tsere mai nisa. [1] Ya wakilci Burundi a wasannin Olympics guda biyu ( 2004 a Athens, da 2008 a Beijing) kuma dan kasar Italiya ne (dual citizenship).
Nshimirimana yana da shekaru 31 da haihuwa ya fara fafatawa a gasar Olympics ta bazara a shekara ta 2004 a Athens, inda ya kare a matsayi na 32 kuma ya kammala tseren a tseren gudun fanfalaki na maza, da 2:19:31. A gasar Olympics da ya yi karo na biyu a nan birnin Beijing, ya kammala tseren gudun fanfalaki na maza a matsayi na 68, da gudun 2:29:55.[2]
A cikin shekarar 2006, Nshimirimana ya lashe kambunsa na farko a gasar Marathon na Ljubljana, tare da mafi kyawun lokacinsa na 2:14:14.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Joachim Nshimirimana". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 17 April 2020. Retrieved 22 November 2012.
- ↑ "Men's Marathon: Official Finish" . NBC Olympics. Archived from the original on 23 August 2012. Retrieved 22 November 2012.
- ↑ "Nshimirimana wins again in Ljubljana" . IAAF . 29 October 2006. Retrieved 22 November 2012.