Joedison Teixeira
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Salvador, 28 ga Janairu, 1994 (32 shekaru) |
| ƙasa | Brazil |
| Karatu | |
| Harsuna | Portuguese language |
| Sana'a | |
| Sana'a |
boxer (en) |
|
Mahalarcin
| |
Joedison Teixeira de Jesus (an haife shi ranar 28 ga watan Janairun 1994) ɗan dambe ne kuma ɗan ƙasar Brazil wanda ya ci lambar tagulla a wasannin Pan American ta shekarar 2015. Ya cancanci shiga gasar Olympics ta bazara a shekarar 2016 a cikin 69 kg rabo.[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://web.archive.org/web/20160806075009/https://www.rio2016.com/en/athlete/joedison-teixeira
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-29. Retrieved 2023-03-29.