John Bold
Appearance
John Bold | ||||
---|---|---|---|---|
Asali | ||||
Mawallafi | Anthony Trollope (mul) | |||
Lokacin bugawa | 1855 | |||
Asalin suna | The Warden | |||
Ƙasar asali | Ingila | |||
Bugawa | Longman (en) | |||
Characteristics | ||||
Harshe | Turanci | |||
Chronology (en) | ||||
|
BOLD,Edgar John, an haife shi a 29 ga watan Aprelu 1941, a Bulawayo, a kasar Zimbabwe, shahararran mai shirya wasanni.
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Yana da mata da yaya Mata biyu da Namiji daya.
Karatu da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Capricorn High School, South Africn,Mobil scholarship to University of the Witswaterand 1959, director na Films na Africa, Raymond Han cock Films, yayi chairman na Independent Film Centro daga 1985, yayi managing director, Toron International a 1986..[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)