John Maguire (archbishop of Glasgow)
Appearance
4 ga Augusta, 1902 - ← Charles Petre Eyre (en) Dioceses: Roman Catholic Archdiocese of Glasgow (en)
6 ga Afirilu, 1894 - Dioceses: Trocmades (en)
6 ga Afirilu, 1894 - Dioceses: Roman Catholic Archdiocese of Glasgow (en) | |||||||
| Rayuwa | |||||||
| Haihuwa | Glasgow, 1851 | ||||||
| Ƙabila | Scottish people (en) | ||||||
| Mutuwa | 14 Oktoba 1920 | ||||||
| Karatu | |||||||
| Makaranta | University of Glasgow (en) St Aloysius' College (en) | ||||||
| Sana'a | |||||||
| Sana'a | Catholic priest (en) | ||||||
| Imani | |||||||
| Addini | Cocin katolika | ||||||
John Aloysius Maguire (1851-1920) ya kasance Bishop ne na Roman Katolika wanda ya yi aiki a matsayin Archbishop na Glasgow daga 1902 zuwa 1920.
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a kasar Glasgow a ranar 8 ga watan Satumba a shekarar alif 1851, ya yi karatu a jere a Kwalejin St Mungo da Kwalejin St Aloysius, Glasgow, a Kwalejin Stonyhurst, Jami'ar Glasgow, da Collegio di Propaganda Fide, Rome.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Cite error: Invalid
<ref>tag; no text was provided for refs named "tabletmaguire".