Jump to content

Jonathan "Joe" Simon Bramley-Fenton

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Jonathan "Joe" Simon Bramely-Fenton Ɗan ƙasar Birtaniya wace take yankin turai ne ya kasance me aikin zane, kama daga zanen hotuna dakuma zanen gine-gine kuma Wanda yayi aiki a ma'aikatar Monochrome a matsayin me zane.

Bayan nan kuma yayi ayyuka da dama a wasu Fina finai a matsayin me zane, daga cikin Fina finan akwai wani film me suna The brothers Grimm wanda me shirya Fina finai Terry Gilliam ya bada umarni, da kuma wani film me suna Hitchhiker's Guide to the Galaxy Wanda me shirya Fina finai Garth jennings ya bada umarni[1].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]