Jonathan Asake
Appearance
Jonathan Asake | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003 District: Zangon Kataf/Jaba | |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Jonathan Asake ɗan siyasar Najeriya ne kuma tsohon ɗan majalisa.[1]
Shi ne ɗan takara a zaɓen gwamnan jihar Kaduna a 2023 a ƙarƙashin jam'iyyar Labour.[2][3][4] Kafin a zaɓe shi a matsayin ɗan takarar gwamna, ya taɓa zama shugaban ƙungiyar mutanen Kudancin Kaduna (SOKAPU)[1][5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 https://www.thisdaylive.com/index.php/2023/02/15/four-candidates-in-hot-race-to-succeed-el-rufai/
- ↑ https://von.gov.ng/kaduna-state-lps-gubernatorial-candidate-vows-to-tackle-insecurity/
- ↑ https://punchng.com/asake-best-man-for-kaduna-governorship-lp/
- ↑ https://www.blueprint.ng/labour-party-asakes-factor-in-kaduna-2023-guber-race/
- ↑ https://sunnewsonline.com/jonathan-asake-sokapu-president-with-muslim-muslim-ticket-im-not-sure-tinubu-wants-to-be-president/