Jonathan Nahimana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jonathan Nahimana
Rayuwa
Haihuwa Burundi, 12 Disamba 1999 (24 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Vital'O FC (en) Fassara-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Burundi-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Jonathan Nahimana (an haife shi a shekara ta 1999) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Burundi wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar Municipal ta Tanzaniya da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Burundi.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Burundi – J. Nahimana – Profile with news, career statistics and history – Soccerway". int.soccerway.com. Retrieved 25 January 2019.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]