Jump to content

Joseph Tjitunga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joseph Tjitunga
Rayuwa
Haihuwa 21 ga Yuli, 1971 (53 shekaru)
ƙasa Namibiya
Sana'a
Sana'a marathon runner (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines marathon (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Joseph Tjitunga (an haife shi 21 ga Yuli, shekara ta alif ɗari tara da saba'in da daya 1971A.c) ɗan wasan tseren marathon na Namibia ne.[1] Tjitunga ya fafata da Namibiya a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1996 a tseren gudun fanfalaki na maza, inda ya zo na 76 cikin 124 da suka fafata. [2] Tun daga shekara ta 2006, Tjitunga ya riƙe lokaci na uku mafi sauri na ɗan tseren Namibiya a tseren marathon. [3] Tjitunga ya kuma yi gasa a Gasar Cin Kofin Duniya a shekarun 1995 da 1997.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Joseph Tjitunga Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Joseph Tjitunga sports-reference.com
  3. David in triple marathon win The Namibian, 27 February 2006