Jump to content

Joy Duru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joy Duru
Rayuwa
Haihuwa 23 Disamba 1999 (26 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.7 m

Joy Duru yar wasan kwallon kafa ce ta mata ta duniya da ke buga wasa a matsayin mai kare gida wato defender, A matakin kulob tana buga ma kungiyar kwallon kafa na Amazons dake Nasarawa.

Wasan kwallon kafa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ta taka leda a Nasarawa Amazons a kakar shekara ta 2018.

Ayyukan duniya

[gyara sashe | gyara masomin]

An zabi Duru ne don gasar cin kofin kwallon kafa ta mata ta FIFA FIFA U-17 na 2014 da kuma Kofin Duniya na Mata na U-20 na 2018 . A gasar da ta gabata ta buga wasanni uku cikakke.

Hanyoyin hadin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Joy Duru at Soccerway