Jump to content

Jaynagar Majilpur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Joynagar)
Jaynagar Majilpur
জয়নগর মজিলপুর (bn)


Wuri
Map
 22°10′31″N 88°25′12″E / 22.1751976°N 88.4200808°E / 22.1751976; 88.4200808
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaBengal ta Yamma
Division of West Bengal (en) FassaraPresidency division (en) Fassara
District of India (en) FassaraSouth 24 Parganas district (en) Fassara
Subdivision of West Bengal (en) FassaraBaruipur subdivision (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 25,922 (2011)
• Yawan mutane 4,431.11 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 6,036 (2011)
Labarin ƙasa
Yawan fili 5.85 km²
Altitude (en) Fassara 8 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 743337
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 3218
Wasu abun

Yanar gizo jaynagar-majilpur-municipality.com
jaynagar majilpur

Jaynagar Majilpur birni ne, da ke a jihar West Bengal, a ƙasar Indiya wace take yankin asiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 25,922. An gina birnin Jaynagar Majilpur kafin karni na tara bayan haifuwan annabi Issa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Jaynagar majilpur pano