Judith Soko
Appearance
Judith Soko | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Zambiya, 31 ga Maris, 2004 (20 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Zambiya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Judith Soko (an haife ta a ranar 31 ga watan Maris shekara ta 2004) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Zambia wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga YASA Queens da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Zambia . Ta buga wasanni biyu na sada zumunta da Zambia; yayin da ta kasance memba a cikin 'yan wasan da suka fafata a gasar cin kofin Afrika ta mata ta shekarar 2022, ba ta shiga gasar ba. An nada ta a cikin tawagar Zambia don gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA shekarar 2023 .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Judith Soko at Global Sports Archive
- Judith Soko at Soccerway