Junior Messias

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Junior Messias
Rayuwa
Haihuwa Belo Horizonte (en) Fassara, 13 Mayu 1991 (32 shekaru)
ƙasa Brazil
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Cagliari Calcio (en) Fassara-
  A.C. Milanga Augusta, 2021-ga Augusta, 2023
Genoa CFC (en) Fassaraga Augusta, 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.78 m

Walter Messias Júnior (an haife shi ranar 13 ga watan Mayu, 1991) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Brazil wanda ke taka leda a matsayin mai kai hari, ɗan wasan hannun dama ko kuma gaba a kungiyar kwallon kafar Genoa a serie A a matsayin aro daga AC Milan.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]