Jump to content

Justina Agatahi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Justina Agatahi
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 15 ga Augusta, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Justina Agatahi (an haifeta ranar 15 ga watan Agusta, 1989). Ƴar Najeriya ce kuma ƴar wasan judoka ce, wacce ta fafata a rukunin U52kg na mata. Ta lashe lambobin tagulla a Gasar Wasannin Afirka na 2007, Gasar Judo ta Afirka ta 2008 da lambar zinare a Gasar Nabeul ta Duniya, Tunisia.[1]

Aikin wasanni

[gyara sashe | gyara masomin]

A wasannin Afirka na 2007, wanda aka gudanar a Maputo, Mozambique. Ta lashe lambar tagulla a gasar kilo 52.[2]

A gasar Judo ta Afirka ta 2008 da aka yi a Agadir, Morocco, Agatahi ya sake fafatawa a gasar kilo 52 kuma ya lashe lambar tagulla.[3]

Har yanzu a cikin 2008, ta shiga gasar Nabeul ta Duniya, Tunisia kuma ta lashe lambar zinare a cikin gasar U52kg ta mata.[4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Justina Agatahi, Judoka, JudoInside". www.judoinside.com. Retrieved 2020-11-20.
  2. "African Games Alger, Event, JudoInside". www.judoinside.com. Retrieved 2020-11-20.
  3. "African Championships Agadir, Event, JudoInside". www.judoinside.com. Retrieved 2020-11-20.
  4. "International Tournament Nabeul Tunisia, Event, JudoInside". www.judoinside.com. Retrieved 2020-11-20.