Kabir Garba Marafa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Kabir Garba Marafa
Kabir Garba Marafa.jpg
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya


mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

Rayuwa
Haihuwa 1960 (61/62 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Kadpoly
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Nigeria Peoples Party (en) Fassara
Peoples Democratic Party

Kabir Garba Marafa Dan siyasa ne da aka zaba a matsayin Sanata a Zamfara ta Tsakiya a cikin jihar Zamfara, Najeriya a zaben watan Afrilun 2011, wanda ke kan tikitin jam'iyyar All Nigeria People Party (ANPP).[1]

Injiniya Kabir Garba Marafa ya kasan ce tsohon kwamishinan albarkatun ruwa a jihar Zamfara. Ya sauya sheka daga jam'iyyar Democratic Party (PDP) zuwa ANPP gabanin zaben. Ya yi karo da Sanata mai ci Hassan Muhammed Nasiha (Hassan Gusau), wanda ya yi takara a karkashin jam’iyyar PDP.[2]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]