Kabompo (kogi)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kabompo
General information
Tsawo 410 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 13°35′00″S 24°13′50″E / 13.5833°S 24.2306°E / -13.5833; 24.2306
Kasa Zambiya
Territory Northwestern Province (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
Ruwan ruwa Zambezi Basin (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Kogin Zambezi

Kabompo kogi ne a yammacin Zambiya . Madogararsa na da tazarar kilomita ɗari daga arewa maso yamma da birnin Solwezi, kusa da kan iyaka da Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo, kuma yana kwarara cikin kogin Zambezi. Tsawon kogin yana da kusan kilomita ɗari huɗu da arba'in. Yana gudana a kan iyakar West Lunga National Park .

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]