Kadiaba Kadiel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kadiaba Kadiel

Wuri
Map
 15°07′44″N 9°39′04″W / 15.129°N 9.651°W / 15.129; -9.651
Ƴantacciyar ƙasaMali
Region of Mali (en) FassaraKayes Region (en) Fassara
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 298 m

Kadiaba Kadiel (ko Gadiaba Kadiel ) wani ƙauye ne da ke cikin garin Nioro Cercle a yankin Kayes na yammacin ƙasar Mali.

Ƙauyen ya kunshi garuruwa guda takwas:[1]

  • Alana Massassi
  • Fossé-Kaarta
  • Gadiaba Boundounké
  • Gadiaba-Dialla
  • Gadiaba-Kadiel
  • Gadiaba M'Bomoyabé
  • Gourel-Céno-Dédji
  • Sanbagoré

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Plan de Sécurite Alimentaire Commune Rurale de Gadiaba-Kadiel 2007-2011.