Kafirci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kafirci

Kafirci kafurci kafircewa shine bautawa wani abin bauta wanda ba Allah ba ko kuma haɗa Allah da wani halitta wajen yi masa bauta. misali; duste dutsi, bishiya, rana, wata, Annabi ko shaihi, tauraro, sarki, bautawa ɗaya daga cikin waɗannan abubuwa shine babban kafirci ma’ana shirka