Kananga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kananga.

Kananga (lafazi : /kananga/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Shi ne babban birnin lardin Kasaï-Central. A shekara ta 2017, Kananga tana da yawan jama'a daga miliyoni biyu. An gina birnin Kananga a shekara ta 1884.