Karaj

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Karaj.

Karaj (da Farsi: کرج) birni ne, da ke a yankin Alborz, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Karaj tana da yawan jama'a 1,592,492. An gina birnin Karaj kafin karni na talatin kafin haihuwar Annabi Issa.