Karuwanci a Guinea-Bissau
Appearance
Karuwanci a Guinea-Bissau | |
---|---|
prostitution by region (en) | |
Bayanai | |
Bangare na | prostitution in Africa (en) |
Ƙasa | Guinea-Bissau |
Karuwanci a Guinea-Bissau abu ne da ya zama gama gari kuma ba wasu dokoki da akayi na karuwanci.[1] Mafi yawanci ana alaƙanta shi da wasu laifuffuka. Dayawa daga cikin Magajiyoyin diloli ne na miyagun ƙwayoyi. Talaucishine yake saka mata da yawa cikin karuwanci da kuma ta'ammali da hodar iblis.[2]