Keɓancewa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Keɓancewa
General information
Tsawo 93 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 57°44′28″N 28°28′11″E / 57.741009°N 28.469857°E / 57.741009; 28.469857
Kasa Rasha
Territory Pskov Oblast (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara 822 km²
Ruwan ruwa Velikaya River basin (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Cheryokha (en) Fassara
Kyamarorin sa ido, irin wannan a tashar jirgin ƙasa, suna rage keɓantawa.

Keɓantawa shine ikon mutum ko ƙungiyar mutane don ɓoye bayanai game da kansu. Hakanan shine yadda mutane ke zaɓar wane bayani game da kansu suke son rabawa.Kasashe da yawa suna da dokoki game da keɓantawa. Wasu dokoki da tsarin mulki suna kare sirri, kamar Kundin Tsarin Mulki na Amurka da Sanarwar Haƙƙin Dan Adam ta Duniya. Wasu dokoki suna iyakance keɓantawa. Misali dokokin haraji suna tilasta wa mutane su bada bayanai game da kuɗin shiga tare da Kamfanoni gwamnati kuma na iya ƙarfafa mutane su raba bayanai game da kansu don musanya kuɗi ko wasu fa'idodi.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]