Keken Guragu
Appearance
wheelchair | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | kujera, mobility aid (en) , adaptive equipment (en) da wheeled vehicle (en) |
Amfani | Motsi |
Described at URL (en) | nationalgeographic.fr… |
Keken Guragu ko Kujerar Guragu kujera ce ko keken dake da tayu biyu (2) ko sama da haka, da wajen ajiye kafa da kuma wajen ahiye hannu masu taushi. Wannan keken ko kujera ta kasance ana kera ta ne ga masu bukata ta musamman, kamar guragu ko wadanda basa iya tafiya ko da suna da kafafu. Ana amfani da ita ne lokacin da tafiya ke da wuya ko ba zai yiwu a yi ba saboda rashin lafiya, rauni, nakasa, ko yanayin kiwon lafiya da suka shafi shekaru ko tsufa. Kujerar guragu na bada ikon motsi, tallafwa baya, da kuma 'yanci ga wadanda basu iya tafiya, ko suke shan wuya wajen tafiya, wanda ke basu damar gusawa zuwa wurare, su yi ayyukan yau da kullum, kuma suyi rayuwa daidai da ra;ayoyin su.[[1]]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.