Kelvin Patrick

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kelvin Patrick
Rayuwa
Haihuwa São Vicente (en) Fassara, ga Yuli, 2000 (23 shekaru)
ƙasa Cabo Verde
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Kelvin Patrick Joia Rodrigues Araujo (an haife shi a ranar 8 ga watan Yuli 2000), wanda aka sani da Kelvin Patrick, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Cape Verde wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na tsaro.[1] [2]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 5 ga watan Agusta 2021, Patrick ya rattaba hannu a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nancy a Faransa.[3] Ya buga wasansa na farko a kulob din a gasar Ligue 2 da suka doke kungiyar kwallon kafa ta Caen da ci 1-0 a ranar 21 ga watan Agusta. [4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kelvin Patrick Joia Rodrigues Araujo" . Foot Mercato (in French). Retrieved 21 August 2021.
  2. Kelvin Patrick at ESPN FC
  3. "Qui est Kelvin Patrick, la sixième recrue de l'AS Nancy Lorraine ?" [Who is Kelvin Patrick, the sixth signing of AS Nancy Lorraine?]. L'Est Républicain (in French). 5 August 2021. Retrieved 21 August 2021.
  4. "Caen vs. Nancy - 21 August 2021" . Soccerway. Retrieved 21 August 2021.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kelvin Patrick at Soccerway
  • Kelvin Patrick at FootballDatabase.eu
  • Kelvin Patrick – French league stats at Ligue 2 (in French) – English translation