Kenya Airways

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kenya Airways
KQ - KQA
Kenya Airways Logo.svg
Data
Type airline (en) Fassara
Country Kenya
Activity
Membership African Airlines Association (en) Fassara
Subsidiaries
Jambojet (en) Fassara
Reward program KLM (en) Fassara
Used by
Governance
CEO Titus Naikuni (en) Fassara
Headquarters Embakasi (en) Fassara
Legal form limited company (en) Fassara
History
Creation 1977
Founded in Nairobi
Preceded by East African Airways (en) Fassara
kenya-airways.com

Kenya Airways kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Nairobi, a ƙasar Kenya. An kafa kamfanin a shekarar 1977. Yana da jiragen sama arba'in, daga kamfanonin Boeing da Embraer.