Khadidiatou Diallo
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | unknown value |
| ƙasa | Senegal |
| Karatu | |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | gwagwarmaya |
Khadidiatou Diallo, haifaffiyar ƙasar Senegal ce, ita ce ta kafa Groupe de femmes pour l'Abolition des Mutilations Sexuelles (GAMS) a Belgium.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An yi wa Khadidiatou Diallo kaciya tun tana shekara bakwai. A shekaru 12 aka aurar ta ba tare da yardar ta ba ga wani mutum mai shekaru 33 da haihuwa.
Ta tafi Belgium a cikin 1980s. A shekara 24, ta koyi karatu da rubutu, kuma ta fara rubuta tarihin rayuwarta. Rubuce-rubucen ya kasance matattarar motsin rai don taimakawa ga shawo kan abubuwan da ta faru a baya.
Don yaki da tsatsauran ra'ayi da kaciyar mata, Khadidiatou Diallo ta kafa kungiyar Groupe de femmes pour l'Abolition des Mutilations Sexuelles (GAMS) a cikin 1966.