Khaled Ghaloum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Khaled Ghaloum
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Kuwait
Shekarun haihuwa 1958
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Wasa Wasannin Motsa Jiki
Participant in (en) Fassara 1980 Summer Olympics (en) Fassara

Khaled Ghaloum (an haife shi ranar 18 ga watan Janairun 1958) ɗan wasan Kuwaiti ne. Ya yi takara a cikin wasan jefa guduma na maza a gasar Olympics ta bazarar 1980. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Khaled Ghaloum Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 23 January 2018.