Khalifa Diouf

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Khalifa Diouf
Rayuwa
Haihuwa 24 ga Maris, 1968 (56 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

 

Khalifa Ababacar Diouf (an haife shi a ranar 24 ga watan Maris 1968)[1] tsohon ɗan wasan judokane ɗan Senegal.[2] Ya yi fafatawa a gasar ajin nauyi na maza (men's heavyweight) a gasar wasan Olympics ta bazara ta shekarar 1996. [3]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Khalifa Diouf at JudoInside.com

Khalifa Diouf at Olympedia


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Khalifa Diouf Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 4 June 2018.
  2. Khalifa Diouf Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Khalifa Diouf Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 4 June 2018.
  3. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Khalifa Diouf Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 4 June 2018.