Khalifah bin Said na Zanzibar
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
26 ga Maris, 1888 - 13 ga Faburairu, 1890 ← Barghash bin Said Al Busaidi (en) ![]() ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Unguja (en) ![]() | ||
ƙasa |
Sultanate of Zanzibar (en) ![]() | ||
Mutuwa |
Unguja (en) ![]() | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Said bin Sultan Al Busaidi | ||
Yare |
Al Bu Said dynasty (en) ![]() | ||
Sana'a | |||
Sana'a |
sultan (en) ![]() | ||
Kyaututtuka |
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Sayyid Khalifa I bin Said al-Busaidi, GCMG, (ko Chalîfe) (c. 1852 - 13 ga watan Fabrairu shekara ta 1890) shi ne sarki musulman (Sultan) na uku 3 a kasar Zanzibar . Ya yi mulki a kasar Zanzibar daga 26 ga watan Maris 1888 zuwa 13 ga watan Fabrairu 1890 kuma ɗan'uwansa, Ali bin Said ya gaje shi.
Farkon Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin shekarar 1870 babban ɗan'uwansa kuma wanda ya riga shi Barghash bin Said ya ɗaure shi saboda a na zargin shi ta tada da rikici da yin yunkurin juyin mulki. A cewar 'yar'uwarsu Emily Ruete, Barghash bai saki Khalifah ba kafin daya daga cikin' yan uwan su ya shirya don tafiya zuwa aikin hajji zuwa Makka, kuma "ba ya so ya kawo masa la'ana da aka furta a Birnin Mai Tsarki na Annabi. Amma 'yar' yar'uwarsa ba ta gafarta masa ba kafin ya saki Chalîfe marar laifi".