Khulekani Walter Kubheka (an haife shi a ranar 7 ga watan Janairu shekarar 1999), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda a halin yanzu yake taka leda a matsayin mai tsaron gida ga Mamelodi Sundowns .