Khutir Nadia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Khutir Nadia
Kirovohrad Museum of Local Studies and History
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaUkraniya
Oblast of Ukraine (en) FassaraKirovohrad Oblast (en) Fassara
Raion of Ukraine (en) FassaraKropyvnytskyi Raion (en) Fassara
Village of Ukraine (en) FassaraMykolayivka (en) Fassara
Coordinates 48°28′59″N 31°56′56″E / 48.4831°N 31.9489°E / 48.4831; 31.9489
Map
History and use
Opening1871
Ƙaddamarwa1956
Suna saboda Nadiya Tarkovska (en) Fassara
Contact
Address с. Миколаївка, Кіровоградська область, Україна
Khutir Nadia
Khutir Nadia
Kirovohrad Museum of Local Studies and History
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaUkraniya
Oblast of Ukraine (en) FassaraKirovohrad Oblast (en) Fassara
Raion of Ukraine (en) FassaraKropyvnytskyi Raion (en) Fassara
Village of Ukraine (en) FassaraMykolayivka (en) Fassara
Coordinates 48°28′59″N 31°56′56″E / 48.4831°N 31.9489°E / 48.4831; 31.9489
Map
History and use
Opening1871
Ƙaddamarwa1956
Suna saboda Nadiya Tarkovska (en) Fassara
Contact
Address с. Миколаївка, Кіровоградська область, Україна

Gidan Tarihi na Jihar Karpenko-Karyi-Reserve "Khutir Nadia" gidan tarihi ne na yanki na kasar Ukraine wanda aka kafa a wani yanki na mallakar Ivan Karpenko-Karyi, marubucin wasan kwaikwayo kuma mai wasan kwaikwayo na ƙarshen 19th - farkon karni na 20.

Karamin rukunin yana a kilomita 29 kilometres (18 mi) daga yammacin Kropyvnytskyi (tsohon Kirovohrad, Yelizavetgrad, Lyzavethrad) a wani ƙauye na Mykolayivka kuma a kusa da babbar titin zuwa Turai E50.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Kwanakin farko-farko[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa gidan ne a cikin shekara ta 1871 wanda babban marubucin wasan kwaikwayo Karpo Tobilevych kuma ya sanya masa suna don karrama matarsa Nadiya Tarkovska.[1] [2] Daga baya Karpenko-Karyi ya zaɓi wannan gida a matsayin wurin zaman gidan tarihin na dindindin.

Zamanin Soviet[gyara sashe | gyara masomin]

An ayyana Khutir Nadia a matsayin gidan kayan gargajiya na jihar a 1956. Tun daga wannan lokacin ma'aikatar ta na karkashin Kirovohrad Regional Museum. Muhimman mutanen kasar Ukraine sun yaba da kyawun wannan gidan

tarihii, ciki har da Yuri Yanovsky, Petro Panch, Oles Honchar da Alexander Korneichuk.

A cikin shekara ta 1982, kafin bikin shekaru 100 na gidan wasan kwaikwayon Ukrainian, sun dawo da gidan wasan kwaikwayon da aka lalata a 1944. A jajibirin bikin cika shekaru 150 na marubucin wasan kwaikwayo sun bude wani sabon gidan wasan kwaikwayo da na adabi da na tunawa.

Karamcin wasan kwaikwayo[gyara sashe | gyara masomin]

Tobilevich ya rubuta wasan kwaikwayo 11 daga cikin 18 a Khutir Nadia. Wannan sun hada da "Sto tyciach" ("Dubu ɗari"), "Hazyain" ("Master"), tarihi wasan kwaikwayo "Sava Chaly," "Gandzya" da sauransu.[3]

Abubuwan da za'a gani[gyara sashe | gyara masomin]

Gidan ya kunshi gidan mahaifin Tobilevich, wani gini na mai dumbin tarihi, wallafe-wallafe-na tarihi na gargajiya, wani wurin shakatawa, wani wuri yanki na gona mai girman hekta 11 ha, wani kandami da kuma bust na Karpenko-Kary. Bikin wasan kwaikwayo na gargajiya "The September Gems" ana gudar da shi akai-akai a nan.

Gidan kayan gargajiya yana kayan gani akalla guda 2,000, mafi yawanci mallakin Tobylevych - Tarkovsky Arseny Aleksandrovich.

Tafkin da ke wurin shakatawa

Makabartar Karlyuzhynski yana kusa, inda aka binne Ivan Karpovich da iyalinsa.

Yawon bude ido[gyara sashe | gyara masomin]

A kowace shekara "Khutir Nadia" yana karbar baƙi fiye da mutum 4,000 daga yankuna daban-daban na Ukraine da kuma kasashen waje. An zabi shi a matsayin wurare na musamman guda bakwai a Ukraine[4] duk daga cewa daga karshe bai kai matakin ƙarshe ba.

Tushen labari[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Svetlana Eagle (4 April 2003). "Хутір Надія — колиска театру корифеїв ("Khutir Nadia - cradle of the luminaries of theatre")" (in Ukrainian). Kirovograd.
  2. Her brother Alexander Tarkovsky was the grandfather of Andrey Tarkovsky, a well-known filmmaker.
  3. "Her brother Alexander Tarkovsky was the grandfather of Andrey Tarkovsky, a well-known filmmaker.
  4. Kirovohrad Oblast - Home to Three Nominated Seven Wonders of Ukraine". Retrieved 1 April 2012.