Kiɗe-kiɗe Gargajiya
Kida ko Kide-kide a gargajiyance wani sauti ne dake futa daga ababen bugawa ko busawa a yayin da ake bukukuwa al'ada kamar bukukuwan sallah, ko bukukuwa sarauta ko wani sha'ani na daban idan ya tashi.
Asali[gyara sashe | gyara masomin]
Kidan al'adu na gargajiya yana da matukar tasiri musamman ma ga al'umma kasar Hausa wanda suke gudanar da sha'anin su, sukan gayyato makada daban daban.
Ire-iren kidan al'adun kasar Hausa[gyara sashe | gyara masomin]
Ga wasu daga cikin ire-iren kidan al'adun a kasar Hausa. kamar haka:
- Kidan koruso
- Kidan garaya
- Kidan kwarya
- Kidan kotso
- Kidan Taushi
- Kidan Duma
- Kidan kalangu
- Kidan Ganga
- Kidan Maulo ko Molo
- Kidan Kuntigi
- Kidan Garaya
- Kidan Goge
- Kidan Gurmi da dai sauransu.