Jump to content

Kiɗan garaya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Kidan garaya)



Kiɗan garaya, wani kiɗan al'adane da akeyi a ƙasar Hausa kuma shi kidan garayan ya kasu kashi uku ne duk ka kuma babu Wanda ba'ayin sa nafarko kidan garayan aljanu da hawa bori na biyu kadan karaya wanda masu roko keyi na uku kidan garaya wanda mawaka keyi a garga giyance.