Kicin
Appearance
Kicin | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | daki |
Amfani | Dafa abinci da storage (en) |
Hashtag (en) | kitchen |
Amfani wajen | girki, dishwasher (en) , kitchen assistant (en) , fast food worker (en) da pizzaiolo (en) |
Kicin wannan kalmar na nufin ɗakin dafa abinci wanda akeyin shi a cikin gida. A turance ana kiranshi da Kitchen.[1] Wannan ɗakin mafi yawan masu amfani dashi Mata ne dansu dafa abinci.
- ↑ Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.
Kicin ya rabu gida biyu kamar haka:
- Na zamani
- Na gargajiya
Na Zamani
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Shine ake samun kayan zamani a cikinsa kamar tukunya, abun dafa abinci na lantarki, chokali, wuƙaƙen zamani da daisauransu.
Na Gargajiya
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Shine ake samun kayan gargajiya wajen dafa abinci kamar su murhu, makubari, tukunyar ƙasa, mucciya da daisauransu.