Kickin' It with the Kinks

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kickin' It with the Kinks
Asali
Ƙasar asali Ruwanda
Characteristics
Direction and screenplay
Darekta Cynthia Butare

Kickin' It With The Kinks, wani gajeren fim ne na Ruwanda na shekarar 2016 wanda Cynthia Butare ya ba da umarni a matsayin fim mai cin gashin kansa tare da Mundia Situmbeko da Selina Thompson.[1][2]

A shekara ta 2011, Butare ta yi aikin Kickin' It With The Kinks a ga jami'arta a matsayin aikin kammala Jami'a da aka fi sani da (project). Fim ɗin ya samu lambar yabo don mafi kyawun fim a sashinta. Daga baya a cikin 2016, Cynthia tare da kawarta Mundia, sun yanke shawarar samar da fim mai tsawo. Fim din ya samu yabo sosai tare da haska shirin a wasu bukukuwan fina-finai na duniya.

Fim ɗin ya samu kyakykyawan sharhi kuma ya samu kyaututtuka da dama a bukukuwan fina-finai na duniya.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kickin' it with the Kinks - 2105, Sheffield film screening". eclipsetheatre. Retrieved 10 October 2020.
  2. "What's on: Kickin' it with the Kinks: Northern Stage". getintonewcastle. Retrieved 14 October 2020.
  3. "Kickin' It with the Kinks". theculturewordreview. Retrieved 14 October 2020.