Jump to content

Kidderminster Harriers F.C.

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kidderminster Harriers Football Club kungiya ce ta ƙwararrun ƙwallon ƙafa da ke zaune a garin Kidderminster, Worcestershire, Ingila . Kungiyar ta fafata a cikin National League North, matakin na shida na Tsarin gasar kwallon kafa ta Ingila.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]