Kimbundu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kimbundu, yaren Bantu wanda wani lokaci ana kiransa Mbundu ko North Mbundu [1](duba Umbundu), shine yaren Bantu na biyu mafi faɗaɗa a Angola.

Masu jawabanta sun taru a arewa maso yammacin kasar, musamman a lardunan Luanda, Bengo, Malanje da Cuanza Norte. Ambundu ne ke magana.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]