Kiran Haider

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kiran Haider
Member of the 14th National Assembly of Pakistan (en) Fassara

1 ga Yuni, 2013 -
District: reserved seat for women (en) Fassara
Member of the National Assembly of Pakistan (en) Fassara

Rayuwa
ƙasa Pakistan
Harshen uwa Urdu
Karatu
Harsuna Urdu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Pakistan Muslim League (N) (en) Fassara

Kiran Haider ( Urdu: کرن حیدر‎ ), ƴar siyasar Pakistan ce wadda ta kasance memba a Majalisar Dokokin Pakistan, daga watan Yunin 2013 zuwa watan Mayun 2018.

Harkokin siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

An zaɓe ta a Majalisar Dokokin Pakistan a matsayin 'yar takarar Pakistan Muslim League (N) a kan kujerar da aka keɓe ga mata daga Balochistan a babban zaɓen Pakistan na shekarar 2013 .[1][2][3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "BNP-M boycotts Balochistan PA's session". DAWN.COM (in Turanci). 2 June 2013. Archived from the original on 8 March 2017. Retrieved 7 March 2017.
  2. "Women, minority seats allotted". DAWN.COM (in Turanci). 29 May 2013. Archived from the original on 7 March 2017. Retrieved 7 March 2017.
  3. "NA body on law rejects three bills". DAWN.COM (in Turanci). 25 October 2016. Archived from the original on 8 March 2017. Retrieved 7 March 2017.