Kiristanci a Indiya
Appearance
![]() | |
---|---|
Christianity of an area (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
Christianity on the Earth (en) ![]() ![]() |
Fuskar | Indiya |
Ƙasa | Indiya |
kiristanci a kasar Indiya Kiristanci shine addini na uku mafi girma a Indiya wanda ke da mabiya kusan miliyan 26, wanda ke da kashi 2.3 na yawan jama'a a ƙidayar 2011.[1] Rubuce-rubucen Saint Thomas Kiristoci sun ambaci cewaThomas Manzo ne ya gabatar da Kiristanci zuwa yankin Indiya, wanda ya tashi zuwa yankin Malabar (Kerala na yanzu) a cikin 52 AD.[2][3][4]