Kiyayya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kiyayya
negative emotion (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na aversion (en) Fassara
Bangare na psychology terminology (en) Fassara
Yana haddasa injustice (en) Fassara
Greater than (en) Fassara antipathy (en) Fassara
Hannun riga da Soyayya

kiyayya wani yanayi ne mai karfi da ke bunkasa a kan tsananin bacin rai da tsana, wanda ya wuce kiyayya ko rashin jituwa. Dafi ne mai guba wanda yake kawo rugujewar wasu mutane da kuma lalacewar zamanta kewarsu ta yau da kullum, yana karkatar da tunaninsu yana lalata ayyukansu. Kiyayya ta kafu sakamakon son zuciya da rashin hakuri, kiyayya tana haifar da rarrabuwar kawuna da tarwatsewar alumma, tana haifar da tashin hankali, kuma tana gusar da tausayi da fahimta. Yana haifar da zagayowar bacin rai da ramuwar gayya, a karshe yana haifar da lalacewar dangantaka da lalata ruhin dan adam har ma yarabashi da ubangijinshi. Don mu yaki kiyayya, dole ne mu karfafa tausayi da hakuri, habaka ilimi, kuma mu yi kokari don duniya da kauna da karɓuwa ke motsawa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]